About Gashuafirst
Gashuafirst is a non profit, community- driven organization founded by the youth of Gashua to promote Unity, education, Healthcare, environmental protection, and sustainable development
our vision
To build a united, healthy, education, and prosperous Gashua where every citizen has the opportunity to contribute to community development.
Ours Mission
• promote Unity among the people of Gashua.•support education and youth development. •raise awareness on health issues, especially kidney disease. • Encourage environmental protection and clean water. •work with government, traditional leaders, and development partners for the progress of Gashua
Mu Su Waye ?
gashuafirst Kungiya ce mai Zaman Kanta wadda Matasan Gashua suka kafa domin hada kan Al’Umma, Bunkasa Ilimi, inganta lafiya, kare muhalli, da kawo cigaba.
Burinmu
Gina Gashua mai hadin kai, Lafiya Ilimi da ci gaba, inda kowa Zai samu Damar Bada Gudum-mawa Wajen Bunkasa Al’Umma.
Manufar mu
•Hada Kan Al’Ummar Gashua •Tallafawa Ilimi Da Cigaban Matasa. •Wayar Da kai Kan Harkokin Lafiya, Musamman Cutar Koda.•Kare Muhalli Da inganta Ruwan Sha Mai Tsafta. • Yin Aiki Tare Da Gwamnati, Sarakuna Da kungiyoyin Masu son kawo cigabacigabann gashua.
